fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Aiku Abubakar

Allah wadai ba zai yi maganin abinda ke faruwa ba, ku tashi tsaye ku yi maganin Matsalar tsaro>>Atiku ga Buhari

Allah wadai ba zai yi maganin abinda ke faruwa ba, ku tashi tsaye ku yi maganin Matsalar tsaro>>Atiku ga Buhari

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, Allah wadai kawai ba zata yi maganin matsalar tsaron dake faruwa ba. Ya bayyana hakane a sakon jaje da ya fitar ga sarkin Kauran Namoda, Me martaba Muhammad Asha kan harin da aka kai masa da kashe wasu a tawagarsa.   Yace yawan faruwar hare-haren abin kunyane dan haka ya kamata gwamnati ta tashi tsae kan lamarin. Sanan kuma ta tabbatar ana hukunta wanda aka kama dan ya zama izina ga 'yan Baya.   The former vice-president described the insecurity as “worrisome”, saying the federal government’s response should be tougher.   “Condemnation of attacks is not enough to reassure citizens who are constantly living in fear,” he said in a statement.   “The government should speed up th...