fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Air Peace

Kamfanin Jirgin Saman Air Peace Ya Kori Matuka Jiragen Saman Shi Yayin Da Tattaunawa Game Da Zaftarewar Albashi Ya Gaza

Kamfanin Jirgin Saman Air Peace Ya Kori Matuka Jiragen Saman Shi Yayin Da Tattaunawa Game Da Zaftarewar Albashi Ya Gaza

Kasuwanci, Uncategorized
Babban kamfanin jigilan sama na Najeriya, Air Peace, ya kori da dama daga cikin matukan jirgin sa saboda rikicin biyan albashi. An samu labarin cewa manajan kamfanin sufurin jirgin sama ya ba da shawarar cire kashi 80 na kudaden biyan ma'aikata sakamakon rashin samun cinike yadda ya kama wanda cutar corona ta harfar kuma matukan jirgin suka ki amincewa da tsarin. An samu sabani tsakanin ci gaban wanda ya kawo cikas a dangantaka tsakanin kamfanin jirgin sama da matukan jirgin. An tattara cewa sama da kashi 50 cikin dari na matukan jirgi an sallame su daga aiki yayin da tattaunawa tsakanin kamfanin da matukan jirgin bai fitar da wani sakamakon kirki ba. An ba wa matukan jirgin da abin ya shafa wasikarsu ta kora. a cewar wata majiya. Lokacin da aka tuntube shi, mai maga...