fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Airik Air

Kotu ta umarci kamfanin jirgin sama da ya biya fasinja Naira miliyan 10 kan jinkirin tashi

Kotu ta umarci kamfanin jirgin sama da ya biya fasinja Naira miliyan 10 kan jinkirin tashi

Kasuwanci
Wata Babbar Kotun Tarayya dake Abuja (FCT) a ranar Laraba ta umarci kamfanin jirgi na Arik Air ya biya kimanin naira miliyan 10 ga wani fasinja a sakamakon jin kirin tashi da jirgin yayi wanda ya jawa fasinja tsaiko. Wani fasinja, mai suna Isa Modibbo, wanda ke da cutar ciwan sukari , ya ba da rahoton rasa ganawar sa da likitansa dake zaune a sokoto wanda aka tsara tashin jirgin daga Abuja zuwa sokoto da misalin 10: 30 na safe amma sai jirgin ya tashi da misalin karfe 6 na yamma. a ranar 16 ga watan Disamba  2017. Rashin gamsuwa da matakin kamfanin jirgin  ne yasa Modibbo shigar da kamfanin jirgin saman kara saboda “tauye hakkinsa na dan adam da aikai". Da yake yanke hukunci a ranar Laraba, Mai shari'a Danlami Senchi ya ce gazawar kamfanin sufurin jirgin sama na kin cika sharudd...