fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Tag: Aisha Bello Matawalle

Hotuna: Mata dubu 10 ne suka amfana da tallafin kayan Sallah daga Matar Gwmanan jihar Zamfara Aisha Bello Matawalle

Hotuna: Mata dubu 10 ne suka amfana da tallafin kayan Sallah daga Matar Gwmanan jihar Zamfara Aisha Bello Matawalle

Nishaɗi
Matar gwamanan jihar Zamfara Aisha Bello Matawalle ta bayar da tallafin kayan Sallah ga Marasa karfi da ke Jihar zamfara. A wani yunkuri na tallafawa Mata marasa karfi domin basu damar yin bukukuwan Sallah cikin farinciki. Kayan tallafin ya hada da Atamfa, Sanitaiza man wanke Hannu, haka zalika kayayyakin za a rabasu ne ga kananan hukumomi guda 14 a fadin Jihar.