fbpx
Monday, December 5
Shadow

Tag: A’isha Buhari

Aiaha Buhari tayi kira ga ‘yan uwa musulmi suyiwa Najeriya addu’ar zaman lafiya mai dorewa a cikin wannan watan na Ramadan

Aiaha Buhari tayi kira ga ‘yan uwa musulmi suyiwa Najeriya addu’ar zaman lafiya mai dorewa a cikin wannan watan na Ramadan

Tsaro
Matar shugaban kasar Najeriya dake zaune a Dubai, Aisha Buhari ta dawo kasar inda ta bukaci yan uwa musulmi dasu yiwa kasar addu'a a wannan watan na Ramadan mai girma. Aisha Buhari ta bayyana hakan ne a gidan majalisar Abuja ranar talata da daddare inda ta halicci taron shan ruwa na matan mayan sojoji da kuma gwamnoni da sauran manyan matan Najeriya. Tace yan uwa musulmi suyi amfani da wannan wata mai alfarma su yiwa kasar Najeriya addu'a akan matsakar tsaron da kasar ke fana da shi, kuma tayi kira ga 'yan Najeriya cewa su riga son junan su domin hakan zai kawo zaman lafiya mai dorewa.
“Ku taya Najeriya da addu’a”:Aisha Buhari bayan APC ta gudanar ba babban taronta

“Ku taya Najeriya da addu’a”:Aisha Buhari bayan APC ta gudanar ba babban taronta

Breaking News, Siyasa, Uncategorized
Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, wato Aisha Buharu ta bukaci al'ummar Najeriya dasu taya kasar addu'a bayan APC ta gudanar da babban taronta. Aisha Buhari ta wallafa hakan ne a shafinta na Facebook ranar Lahadi, inda ta hada da wami hotonta. Kuma da dukkan alamu tana nufin cewa akwai matsala domin hoton nata ya nuna cewa kamar a bacin rai take.
A karshe dai bayan watanni 6 a Dubai, A’isha Buhari ta dawo Najeriya

A karshe dai bayan watanni 6 a Dubai, A’isha Buhari ta dawo Najeriya

Siyasa
Matar shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta dawo gida Najeriya bayan shafe watanni 6ba Dubai.   Wata majiya ta bayyanawa Daily Trust cewa, A'isha Buhari wadda ta bar Najeriya a asirce bayan auren diyarta, Hanan, Yanzu ta koma cikin Villa da zama.   An dai ta tambayar ko ina matar shugaban kasar ta shiga amma ba amsa. First Lady Aisha Buhari is back in the country after spending six months in Dubai, United Arab Emirates. Sources told Daily Trust that the first lady, who had quietly relocated abroad after Hanan, one of her daughters, got married in September, is currently at the Presidential Villa in Abuja. There were concerns about her whereabouts during her long absence but the presidency avoided making comments on the issue
A’isha Buhari ta yi Magana bayan lokaci me tsawo ba’aji duriyarta

A’isha Buhari ta yi Magana bayan lokaci me tsawo ba’aji duriyarta

Siyasa
Uwargidan shugaban kasa,Hajiya A'isha Buhari ta yi magana bayan lokaci me tsawo ba'a ji duriyarta ba.   A'isha Buhari an samu Rahoton cewa ta gudu zuwa Dubai saboda matsalar tsaro a fadar shugaban kasa amma daya daga cikin hadimanta ya karyata wannan ikirari inda yace ta je neman Lafiya ne.   Tun daga wancan Lokaci ne dai ba'a kara jin duriyarta ba sai a yau, Ranar Mata ta Duniya. A sakon da ta fitar ta shafinta na sada zumunta, A'isha Buhari ta bayyana cewa, tana kira da a kawo karshen satar dalibai da ake.   Tace tana kira da masu ruwa da tsaki dasu dauki matakan hana irin wanna lamari faruwa. Tace tana takaicin satar daliban kamar yanda iyayensu ke yi.   Tace zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 yayi tasiri a rayuwar mata sosai ta yanda wasu suka ...
Kakakin A’isha Buhari yaki amsa tambayar cewa tana Najeriya ko tana kasar Waje?

Kakakin A’isha Buhari yaki amsa tambayar cewa tana Najeriya ko tana kasar Waje?

Siyasa
Kakakin matar shugaban kasa, Aliyu Abdullahi ya bayyana cewa ba zai yi magana akan Cewar A'isha Buhari na Najeriya ba ko kuma a'a.   Ya zillewa Wannan tambayar ne a yayin hira da aka yi dashi a Channelstv inda yace wannan tambaya bata cikin abinda aka gayyaceshi dan a yi hira dashi akanta.   Da aka sace masa tambayar, yace duk da cewa a'isha Buhari matar shugaban kasa ce amma maganar gaskiya shine tana damar 'yancin kin yin magana akan kowane abu.  
Watanni 2 kenan A’isha Buhari bata fadar shugaban kasa

Watanni 2 kenan A’isha Buhari bata fadar shugaban kasa

Uncategorized
Watanni 2 kenan uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari bata fadar shugaban kasar.   A asirce A'isha Buhari ta bar Najeriya zuwa Dubai da sunan duba lafiyarta, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.   Wani hadimin matar shugaban kasar, Kabiru Dodo ya tabbatar da faruwar hakan inda yace ba kamar yands ake yayatawa cewa wai ta bar Najeriya ne saboda matsalar tsaro ba, ta je neman maganine kuma ba zata dade ba zata dawo.   Yace yana magana da ita akai-akai. “The first lady travelled for her medical trip, she did not flee the country because of insecurity. “What people are saying is baseless and worth nothing to be considered. I want to tell the whole world that I do speak to her daily and she is ready to return to the country as soon as she is d...
A’isha Buhari ta koma Dubai da Zama saboda fargabar dake fadar shugaban kasa>>SH

A’isha Buhari ta koma Dubai da Zama saboda fargabar dake fadar shugaban kasa>>SH

Siyasa
Rahotanni sun bayyana cewa,  uwar gidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta koma Dubai da zama tun a watan Satumba, bayan daurin auren diyarta, Hanan.   Dan haka ta tsame hannun ta daga duk wata harkar gwamnati.   Rahoton wanda Sahara Reporters ta samo yace A'isha Buhari bata da niyyar dawowa fadar shugaban kasar inda ta bayyana cewa akwai fargabar matsalar tsaro ga iyalanta a fadar.   Hakan ya biyo bayan harbin bindigar da aka yi a fadar shugaban kasar a watan Yuni wanda ya saka fargaba a fadar. Majiyar tace an gayamata a Asirce daga fadar shugaban kasa cewa tun bayan Bikin Hanan A'isha ta kauracewa Najeriya.
Ku yiwa kasa addu’a>>Aisha Buhari ga ‘yan Najeriya

Ku yiwa kasa addu’a>>Aisha Buhari ga ‘yan Najeriya

Siyasa
Uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari Hajiya A'isha Buhari ta nemi 'yan kasa da su yiwa Najeriya Addu'a.   A'isha Buhari ta bayyana hakane ta shafinta na Instagram da Safiyar yau, Laraba inda tace Hasbunallahu wa ni'iman Wakil wa ni'imal maula wa ni'imal Naseer.   https://www.instagram.com/p/CHcZkbespL6/?igshid=7i83v74mqwcr  
A’isha Buhari Ta Bayyana Shirinta Na Kafa Cibiyoyin Cutar Kansa

A’isha Buhari Ta Bayyana Shirinta Na Kafa Cibiyoyin Cutar Kansa

Kiwon Lafiya
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta bayyana shirinta na kafa cibiyoyin kula da cutar kansa a shiyyoyi shida na kasar nan domin tai ma kawa matan karkara domin yin gwaji, tare da magance cutukan. Ta bayyana hakan ne a yayin wani taro da aka gudanar a kan matsalolin sankarar mama wanda Cibiyar bunkasa cigaban mata ta kasa (NCWD) ta shirya ranar Asabar a Abuja. Uwargidan shugaban kasan wadda ta samu wakilcin Dr Hajo Sani, babbar mataimakiya ta musamman ga shugaban kasa kan harkokin mulki da harkokin mata, ta bayyana cewa yawan karuwar masu dauke da cutar a tsakanin mata na bukatar taimakon gaggawa ga gwamnati inda tai kira da gwamnatin da masu ruwa da tsaki da su hanzarta kawo dauki. Da take jawabi Darakta Janar ta NCWD, Misis Mary Ekpere-Eta, ta ce cutar sankarar mama da ta ma...