fbpx
Friday, March 31
Shadow

Tag: a’isha tsamiya

Kayatattun hotuna: A’isha Tsamiya na murnar zagayowar ranar Haihuwarta

Kayatattun hotuna: A’isha Tsamiya na murnar zagayowar ranar Haihuwarta

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,A'isha Tsamiya na murnar zagayowar Ranar Haihuwarta a yau. Ta saka wasu kyawawan hotunanta a shafinta na dandalin sada zumunta dan murnar wannan rana.   Abokan aikin ta da damane suka taya murnar wannan rana. https://www.instagram.com/p/CCE68l3l-8X/?igshid=md9gco4gpwxl Tsamiya ta sha kwalliya da wani jan gyale da doguwar riga tana Murmushi a cikin hoton.

Hoton A’isha Tsamiya tana karatun kur’ani a kasar Saudiyya, inda taje aikin Umrah: Wani yace idan Anyi dan Allah, ba sai an tallataba…”

Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Aliyu Tsamiya kenan take karatun kur'ani a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah, ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda muatane da dama suka mata fatan Alheri da kuma Allah ya amsa Ibada. A yayin da da dama suka mata fatan Alheri, wani kuwa cewa yayi " In Anyi dan Allah ba sai an tallata ba, inko dan a ganine toh mun gani amma ba lada" Wani kuwa cewa yayi "Sekace gaske"