fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: A’isha Yesufu

A’isha Yesufu na shan caccaka sosai bayan da tace ‘yan Luwadi da Madigo su daina jin kunya saboda ba sabon abu bane a Najeriya, A Arewa ma an dade ana yi

A’isha Yesufu na shan caccaka sosai bayan da tace ‘yan Luwadi da Madigo su daina jin kunya saboda ba sabon abu bane a Najeriya, A Arewa ma an dade ana yi

Uncategorized
Shahararriyar me fafutuka, A'isha Yesufu wadda tana cikin wanda suka yi zanga-zangar neman a sako 'yan matan Chibok da Boko Haram suka sace sannan kuma ta shiga gaba-gaba aka yi zanga-zangar SARS da ita, ta bayyana cewa ko wace irin rayuwar soyayya mutum ya zaba kada ya ji kunya.   Tace an dade ana auren jinsi a Najeriya.  Inda tace auren jinsi na farko da ta shaida a rayuwarta shine wanda aka yi lokacin tana da shekaru 10, watau shekaru 37 da suka gabata kenan.   Ta kara da cewa, kuma ko da a Arewacin Najeriya akwai 'yan Luwadi kuma suna abinsu a bayyane in banda zuwa karshen shekarun 90s. Ta bada misalin da unguwar Hayin banki a Kaduna, inda tace akwai kananan yara da akewa Luwadi kuma duburarsu ta cika da tsutsa amma babu me magana.   Saidai wadannan kal...
Buhari na Katsina kuma aka sace Dalibai a jihar? ‘Yan Najeriya ya kamata mu farka>>A’isha Yesufu

Buhari na Katsina kuma aka sace Dalibai a jihar? ‘Yan Najeriya ya kamata mu farka>>A’isha Yesufu

Tsaro
'Yar fafutuka, A'isha Yesufu ta yi martani kan sace daliban makaranta a Karamar Hukumar Kankara, Jihar Katsina.   A'isha na murnar zagayowar ranar haihuwarta ne inda tace bayan ta kammala ta hau shafukan sada zumunta, ta ci karo da maganar satar dalibai a Katsina kuma duk da cewa Buhari na jihar.   Tace ba fa za'a ci gaba da zama a haka ba, ya kamata 'yan Najeriya su farka. Just came back to social media after my massage to see students were abducted in Katsina. What the freaking hell?! With Buhari in Daura? Dear Nigerians we cannot continue like this.
Abin takaici ne yanda Shekau yayi jawabi bayan harin Zabarmari amma shugaba Buhari yayi Gum>>A’isha Yusuf

Abin takaici ne yanda Shekau yayi jawabi bayan harin Zabarmari amma shugaba Buhari yayi Gum>>A’isha Yusuf

Siyasa
Shahararriyar 'yar Fafutuka, A'isha Yusuf ta bayyana takaici game da cewa shugaba Buhari har yanzu ya ki yiwa 'yan kasa jawabi bayan harin Boko Haram na Zabarmari.   Ta bayyana hakane a matsayin martani ga maganar da Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau yayi.   Tace Shugaban 'yan ta'adda yayiwa 'yan Najeriya jawabi amma shugaban Najeriyar har yanzu shiru. Ta kara da cewa 'yan ta'addar sun san cewa shugabansu na tare dasu amma Najeriya babu shugaba, Abin takaicine. The leader of the terrorist group has addressed the Nation while the ruler of the Federal Republic Of Nigeria is yet to address the Nation. The terrorists know their leader has got their back. Nigerians have no leader. This hurts!
Gwamnonin Arewa kamata yayi su maida hankali kan garkuwa da mutane, Talauci, Rashin Ilimi dan magance su ba wai sa ido a shafukan sada zumunta ba>>A’isha Yusuf

Gwamnonin Arewa kamata yayi su maida hankali kan garkuwa da mutane, Talauci, Rashin Ilimi dan magance su ba wai sa ido a shafukan sada zumunta ba>>A’isha Yusuf

Siyasa
'Yar Fafutuka, A'isha Yusuf ta bayyana cewa kamata yayi gwamnonin Arewa su mayar da hankali kan matsalolin Tsaro, Talauci, Garkuwa da mutane da Rashin Ilimi a Arewa.   Wadannan matsalolin na Arewa basu ne a gaban gwamnoni da sarakunan Arewa da shuwagabannin Addinin Yankin ba, sai saka ido a shafukan sada zumunta.   Tace shuwagabannin Arewa suna tunanin sun hana matasan Arewa Zanga-zanga amma a su jira akwai lokaci zai zo matasan Arewar zasu Afka musu.   Tace kamar yanda a baya kudancin kasarnan ne ake garkuwa da mutane amma a yanzu yafi kamari a Arewa to haka ma maganar zanga-zanga,  lokaci ne kawai.   Tace abinda ya kamata a rika kira shine a samarwa Arewa 'yanci ba maganar tsaro ba.  Wata Matashiya ta koka kan garkuwa da aka yi da 'yan uwan...
Kowa na da ‘yancinsa>>A’isha Yesufu kan shigar Rahama Sadau

Kowa na da ‘yancinsa>>A’isha Yesufu kan shigar Rahama Sadau

Nishaɗi
Wasu hotunan Rahama Sadau da suka karade shafukan sada zumunta sun jawo cece-kuce sosai inda Yawanci Musulmai daga Arewa suke Allah wadai dasu yayin da yawanci 'yan kudu ke sukar masu Allah wadai da shigar ta Rahama Sadai.   Saidai tauraruwar 'yar fafutuka, A'isha Yusuf ta bayyana cewa masu kare Rahama Sadau basu da banbanci da Masu zaginta. Tace haka suma suke musgunawa wanda suka saka hijabi wani lokacin hadda zagi. Tace dan haka kowa a kyaleshi yana da 'yancinsa.   For the records, you are no different from those harassing @Rahma_sadau when you also call out those who wear hijab. Many with look of disdain will say "why are you hiding all that with the hijab" some have even insulted. Everyone has a right to their choice. Respect that! https://twitter.com/AishaY...
Malaman da suka rika caccakar Jonathan amma yanzu suka kasa caccakar Buhari basu da Imani>>A’isha Yesufu

Malaman da suka rika caccakar Jonathan amma yanzu suka kasa caccakar Buhari basu da Imani>>A’isha Yesufu

Siyasa
A'isha Yesufu wadda ta shiga gaba-gaba wajan zanga-zangar SARS da ta rikide zuwa Rikici ta bayyana malaman da suka caccaki mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan amma suka kasa caccakar Mulkin shugaba Buhari a matsayin wanda basu da Imani.   Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da itaba Punch inda tace mutane da yawa musamman a Arewa suna kira da  kasheta, tace tun tana 'yar shekaru 10 ta fahimci cewa abu mafi muni da mutum zai mata shine ya kasheta kumama ko babu wanda ya kashe ta zata mutu.   Tace dan haka masu cewa zasu kasheta bata damu ba hakanan masu zaginta bata damu dasu ba, idan in an yabeta bata ji zafi fa to in an zageta ma ba zata ji zafi ba kowa ra'ayinsa yake fada.   Tace amma fa masu zagin nata shugaba Buhari ya kamata su jawo hankalin...