
Ni na fara cewa Mijina ina sonshi>>A’isha Yusuf
A'isha Yusuf dake fafutukar neman 'yanci wadda ta jagoranci zanga-zangar neman a sako 'yan Matan Chibok da kuma shiga zanga-zangar ENDSARS ta bayyana cewa itace ta fara gayawa Mijinta cewa tana sonsa.
A'isha ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a BBC inda tace, kuma a daren aurensu ta gayawa Mijin nata kowace irin kwanciya yake so zata mai, tace daga jihar Edo take dan haka basa wasa da rikon Miji.
A'Isha tace, mijinta na rika cewa irin abinda take masa na Budurwa ne ba matar aure ba.
''The way I met my husband is a long story. I was the one who asked him out. I arranged it so he can see me as a wife since he wasn't seeing me as a wife. He would tell you I don't behave like a wife, I behave like a girlfriend'' she said.
One thing my husb...