fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: A’ishatulhumaira

A’ishatulhumaira ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta

A’ishatulhumaira ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,A'isha Ahmad Idris da aka fi sano da A'ishatulhumaira ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta a yau.   Tauraruwar fina-finan Hausar ta saka kayatattun hotuna dan murnar wannan rana a shafinta na sada zumunta. https://www.instagram.com/p/CDCf9Finmvt/?igshid=1egeouv8u6a0g Da dama daga cikin Abokan aikinta sun tayata murna.