fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Ajax

Yan wasan Ajax guda 11 da dan wasan Munich guda 1 sun kamu da cutar Covid-19

Yan wasan Ajax guda 11 da dan wasan Munich guda 1 sun kamu da cutar Covid-19

Wasanni
Kungiyar Ajax bata boye sunayen yan wasan tada suka kamu da cutar koroba ba kuma a halin yanzu babu tabbacin cewa kungiyar zata buga wasa tsakanin tada Mitdjylland a gasar zakarun nahiyar turai ranar laraba, saboda sunayen yan wasa 17 ta bayyana wa'yanda zasu buga mata wasan. Ajax ta kasance ta uku da maki guda a Group D na gasar Champions League a wasanni biyu data buga, yayin da Liverpool ta wuce tada maki biyar a saman Group din kuma Atalanta ta wuce ta da maki uku. Ga sunayen yan wasan Ajax guda 17 da zasu kara da kungiyar Midjylland kamar haka; Scherpen, Schuurs, Mazraoui, Blind, Martinez, Tagliafico, Klaiber, Timber, Alvarez, Ekkelenkamp, Neres, Antony, Promes, Traore, Huntelaar, Brobbey, Jensen. Wasan Ajax ba shine kadai wasan gasar zakarun nahiyar turai da aka samu...
Manchester United ta amince da siyan Van de Beek daga Ajax

Manchester United ta amince da siyan Van de Beek daga Ajax

Wasanni
Rahotanni daga Manchester United sun tabbatar da wakilan kungiyar sun gana dana kungiyar Ajax kuma Man United din ta amince da sayen dan wasan tsakiya tsakiya, Van De Veek ba tare da jayayya ba.   Manchester United ta amince da farashin Yuro Miliyan 40 akan dan wasan. Hutudole ya samo muku cewa ana sa ran za'a kammala cinikin dan wasan a cikin wannan makon da muke. Hakanan shima dan wasan ya amince da kwantirakin bugawa Manchester United wasa har nan da shekarar 2025.