fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: AK47

Har yanzu ina nan kan bakana na cewa Fulani na da damar rike bindigar AK47>>Gwamna Bala

Har yanzu ina nan kan bakana na cewa Fulani na da damar rike bindigar AK47>>Gwamna Bala

Tsaro
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewa yana nan kan bakansa na maganar da yayi ta baiwa fulani makiyaya damar rike Bindigar AK47.   Yace abinda yake inkari shine dorawa fulani Makiyaya Laifin matsalar tsaro kacokan. Yace yana tuna irin abinda ya faru a Rwanda ne da kuma abinda akawa yahudawa a kasar Jamus.   Yace Suma Fulani suna fama da matsalar maharan inda ake sace musu shanu ana kashesu anawa matansu fyade.   Yace kuma Akwai Inyamurai dake kai Musu kamamai, sannan Akwai yarbawa da Hausawa a cikin masu kawo matsalar tsaron.   I have not changed my opinion on the issue; I was not defending herdsmen - Bala Mohammed, Bauchi Governor on his comment that herders have no option but to carry AK-47 for self-defence because they are...