fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Akinu Bello Masari

Bani zaku tambaya ba, Ku je ku tambayi shugaba Buhari>>Gwamna Masari da aka tambayeshi me yasa Shugaba Buhari bai je Kankara ba

Bani zaku tambaya ba, Ku je ku tambayi shugaba Buhari>>Gwamna Masari da aka tambayeshi me yasa Shugaba Buhari bai je Kankara ba

Siyasa
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya ki amsa tambayar da aka masa kan cewa ko ya san me yasa shugaba Buhari bai je makarantar Kankara inda aka sace dalibai ba?   An yiwa Masari wannan tambayane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda wakilin gidan talabijin din yace 'ya  Najeriya da dama na tambayar dalilin da yasa shugaban kasar bai je Kankara ba kuma ganin cewa shi, gwamna Masari ya gana da shugaban kasar, za'a so a ji ko sun tattauna wannan batu?   Saidai Gwamna Masari yace bashi za'a tambaya ba, a je a tambayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  yace Channelstv na da wakili a Daura, tana iya turashi ya tambayi shugaban kasar game da haka.   https://twitter.com/channelstv/status/1339287555552980992?s=19