fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Akshay kumar

Kullun ina shan Fitsarin Saniya dan neman tsari>>Tauraro fim din India, Akshay Kumar

Kullun ina shan Fitsarin Saniya dan neman tsari>>Tauraro fim din India, Akshay Kumar

Nishaɗi
Tauraron fina-finan kasar Indiya, Akshay Kumar ya bayyana cewa a kullun yana shan Fitsarin saniya dan neman tsari daga cututtuka.   Dan shekaru 53 ya bayyana hakane inda yace Fitsarin shanun yana matukar taimakawa wajan yaki da cututtuka ciki hadda Coronavirus/COVID-19. Mutane da dama a India ciki hadda 'yan Siyasa sun dauka cewa Fitsarin shanun na maganin cutar Coronavirus duk da cewa Likitoci basu tabbatar da hakan a kimiyyance ba.   Akshay ya bayyana hakane a hirar da yayi da dan jaridar Ingila, Bear Grylls