fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Akure

Tashin Bam ya jikkata mutane 13 a Akure

Tashin Bam ya jikkata mutane 13 a Akure

Uncategorized
Garin Akure, Babban birnin jihar Ondo ya tashi da wani abin fargaba a yau,Asabar inda wani abu me karan gaske ya fashe cikin dare.   An yi kiyasin cewa fashewar ta shafi akalla gidaje 100 sannan na kusa kuma sun tabu sosai. Akwai kuma mutane 13 da aka kai Asibiti sanadiyyar fashewar.   Gwamnan jihar ta Ondo, Rotimi Akeredolu ya kai ziyara inda fashewar ta faru, ya kuma tabbatar da cewa Bam ne ya tashi.   A wani sako da ya saki ta shafinshi na sada zumunta, gwamnan ya bayyana cewa jami'an tsaro sun sanar dashi cewa Bam ne wasu jami'an tsaron ke wucewa dashi aka samu akasi ya tashi ba'a shirya ba.   Tashin bam din ya samar da wani wawakeken rami a kasa.   Gwamna Akeredolu ya bayyana cewa an killace gurin da lamarin ya faru dan kw...