fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Akuya

Hotuna:Kalli Akuya mafi tsada a Duniya da aka sayar akan Sama da Naira Miliyan 180

Hotuna:Kalli Akuya mafi tsada a Duniya da aka sayar akan Sama da Naira Miliyan 180

Uncategorized
An yi Gwanjon Tunkiyar ne Scotland inda aka fara daga Dala Dubu 9 har aka kai zunzurutun kudi dala Dubu 490 wanda kwatankwacin sama da Naira Miliyan 186 ne.   Irin tunkiyar sun samo Asali ne daga kasar Holand a tsuburin Texel shiyasa ma aka saka musu sunan Texel kuma yanzu sun fara yawa a kasar Ingila.   A baya dai an sayar da irin wannan tunkiyar a shekarar 2009 akan Fan 231,000. Tunkiyar bana wasu manoma 3 ne suka hada kai suka sayeta.