fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Alade

Cinikin mu yayi kasa sosai>>Masu Kiwon Aladu suka koka

Cinikin mu yayi kasa sosai>>Masu Kiwon Aladu suka koka

Uncategorized
Masu kiwon Aladu sun koka da rashin ciniki saboda zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.   Sun bayyana cewa yawancin masu sayen Aladunsu daga kasashen waje suke saboda 'yan Najeriya basu cika cin alade ba saboda dalilai na Al'ada da kuma addini. Wani me kiwon Aladun, Fortune Alabi ya bayyana cewa, ko kadan basu ji dadin rufe iyakar Najeriya bsa saboda daga kasashen wajene yawancin kwatomominsu ke zuwa.   Yace amma kiwon Aladu zai habaka idan aka fara samun kamfanonin yin magani a Najeriya dan zaau rika amfani dashi. Hakanan ya kuma jawo hankalin 'yan Najeriya cewa Alade na da wasu abubuwan amfani.   “We have been having issues selling our animals because of the closure of borders to our West African neighbours, owing to the COVID-19 pandemic.   ...