fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Alan waka

An baiwa Alan Waka Digirin Karramawa

An baiwa Alan Waka Digirin Karramawa

Nishaɗi
Tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan Waka ya samu digirin karramawa daga wata jami'ar Benin.   A sakon da ya saka a shafinsa na sada zumunta, Ala ya bayyana cewa yana godiya ga Allah sannan ga iyayenda da iyalai da 'yan uwa da abokan arziki, Muna tayashi Murna. https://www.instagram.com/p/CFnTfraJFkm/?igshid=x25r1vwk2j4v
Hukumar tace fina-finai ta Kano bata da hurumin tace wakokin Yabo>>Alan Waka

Hukumar tace fina-finai ta Kano bata da hurumin tace wakokin Yabo>>Alan Waka

Nishaɗi
Shahararren mawakin Hausa, Aminu Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Alan Waka ya bayyana cewa hukunar tace fina-finai ta Kani bata da hurumin tace wakokin Yabon Annabi( SAW).   Ala ya bayyana hakane a wata hira da yayi da BBChausa kamar yanda wakilin hutudole ya bibiya. Yace babu inda doka ta baiwa hukukar tace fina-finan damar tace waka. Yace waka fasahace wadda idan akace za'a tace ta to an kuntata tunanin mawaki an kuma dakushe kaifin fasaharsa. Hotudole fahimci Alan Waka ya bada Misalin cewa, tace waka kamar ace za'a tace kalaman mutum ne, ace idan mutum zai yi magana sai an bashi izini.   Yace amma idan ana neman dakile cin zarafin mutanene ko zagin shuwagabanni ko kuma kalaman batanci ga Annabi (SAW) to wannan duk wanda yayi haka yasan cewa akwai doka me...