fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Alaramma Ahmad Sulaiman

Yadda aka yi rufa-rufar sakin ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da Alaramma Ahmed Sulaiman a Katsina

Yadda aka yi rufa-rufar sakin ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da Alaramma Ahmed Sulaiman a Katsina

Siyasa
Babban Jojin Jihar Katsina, Musa Abubakar ya shiga cikin tsomomuwa, bayan wasu ‘yan ragabzar ma’aikatan sa sun masa rufa-rufa, ya bada belin ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da fitaccen mai jan baki na Kungiyar Izala, Ustaz Ahmed Sulaiman.     An yi garkuwa da malamin ne cikin watan Maris, 2019 a tsakanin Sheme da Kankara, lokacin da ya ke kan hanyar komawa Kano daga Kebbi.   Daga baya jami’an tsaro sun kama wadanda ake zargi, kuma da kan su suka yi ikirarin cewa su na da hannu a tsare shi tare da sauran abokan tafiyar sa.     A yanzu kuwa hayaki ya tirnike a bangaren shari’a a Katsina, bayan da Cif Joji Musa Abubakar ya sa hannun bada belin rikakkun masu garkuwa da mutanen, ba tare da kotu ta bayar da belin su ba.     ...