fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Albasa

Amfanin Al’basa ga jikin Dan Adam da yadda ake sarrafata domin magance zubar gashi da sauransu

Amfanin Al’basa ga jikin Dan Adam da yadda ake sarrafata domin magance zubar gashi da sauransu

Kiwon Lafiya
Tana Yaki Da Cutar Daji (Kansa) Sakamakon da aka samu daga binciken da aka yi, ya nuna cewar,albasa ta kasu daban daban, idan ana mafani da ita akai akai, tana rage yiyuwar kamuwa da cutar kansa, kamar kansa ta colorecta, oral kansa, kansar mkogwaro, kansar ciki, kansar wurin da abinci ke wucewa zuwa hanji, sai kuma kansar mahaifa.   Albasa tana tacewa jinin jikin 'Dan Adam. Duk mutumin da yake fama da matsalar karancin jini, ya yawaita cin albasa. insha Allahu jininsa zai yawaita. Albasa na rage sikarin dake cikin  Jini wanda ya kunshi sikari mai yawa(hyperglycemia) wannan yana kasancewa ne, lokacin da jinin da ke cikin sikari da ake kira (glucose), yayi yawa fiye da yadda jiki ke bukata, domin yin aiki da shi kamar yadda aka saba. Wannan yanayi shi ne ke samar da mats...