Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ma'aikatunta 428 ba zasu iya biyan kudin albashin watan Nuwamba ba.
Me kula da ofishin shirya kasafin kudi, na gwamnatin tarayya ne ya bayyana haka yayin da ya ke yiwa 'yan majalisar Dattijai bayani.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ya bayyana cewa kudin jihar sa ba zasu bari ya iya biyan mafi karancin Albashi ba.
Gwamnan ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Rafiu Ajakaye inda yace yana son ya biya mafi karancin Albashin amma maganar gaskiya idan yace zai biya ba zai iya yin wani aiki ba a jihar.
Gwamnan yace misali akwai matsalar gyaran Makarantu da samar da kayan kiwon Lafiya dadai sauransu dan hakane gwamnati ba zata iya mayar da hankalinta kacokan kan biyan Albashi ba kawai.
“If we accede to the request of the labour, we will not be able to do any other thing other than paying workers.
“Our schools have collapsed; the basic health facilities need to be fixed; and we need to do much more for the rest of the population too,”...
Gqamnatin tarayya ta bada umarnin dakatar da albashin duk wani Malamin jami'a da wunansa ba ya cikin tsarin biyan Albashi na IPPIS.
Wannan umarni ya fitone saga ofishin babban Akanta na kasa, AGF inda yace suk wani ma'aikacin jami'ar da baya cikin tsarin IPPIS ta dalilin rashin Lafiya ko hutu ba za'a saurari uzurinsa ba.
Umarnin daina biyan Albashin zai fara ne daga watan Nuwamba me zuwa idan Allah ya kaimu. Sanarwar ta kuma kara da cewa, kowane malami sai ya kai kansa ofishin akanta janar din da takardun masu alaka an sakashi a tsarin kamin ci gaba da biyansa Albashi.
Yace a guri daya ne kawai za'a wa malami Uzuri idan karo karatu yake, kamar yanda Punch ta ruwaito.
“I am directed to inform you that any staff of your institution who has not en...
Kasar Switzerland na shitin fara biyan 'yan kasarta Albashin dala 53,370 duk shekara wanda hakan na nufin a kowace wata ma'aikatan kasar zasu rika karbar dala 4,510 kenan.
Nan da 17 ga watan October ne ake sa ran hakan zata tabbata, kamar yanda Daily Mail ta ruwaito.