fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Alex Telles

Roma na harin siyan Alex Telles daga Manchester United

Roma na harin siyan Alex Telles daga Manchester United

Wasanni
Manchester United ta siya Alex Telles ne a kakar bara daga Porto a farashin fam miliyan 15.5 domin ya fafata da Luke Shaw wurin samun matsgunni a tawagar. Kuma Shaw ya jajirce sosai inda yayi kokarin da bai taba yi a United kuma hakan yasa Telles wasanni tara kacal ya buga a gasar Firimiya. Yayin da kungiyar Roma wadda Mourinho ke horaswa ke harin siyan shi bayan tauraronta na baya Leonardo Spinazzola ya samu rauni a gasar Euro bayan daya tafi bugawa kasar Italiya wasa.   Roma in talks to sign Manchester United's Alex Telles as replacement for injured Leonardo Spinazzola Telles was signed from Porto last summer for £15.4m to provide competition for Luke Shaw at Old Trafford. However, the England international responded well to Telles' arrival and had his best season in a...