fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Alexandre Lacazette

Aubameyang da Lacazette sun rasa wasan da Arsenal tasha kashi a hannun Brentford ne saboda cutar sarkewar numfashi

Aubameyang da Lacazette sun rasa wasan da Arsenal tasha kashi a hannun Brentford ne saboda cutar sarkewar numfashi

Wasanni
Aubameyang ka iya bugawa Arsenal wasant da Chelsea ranar lahadi a filin tana Emirates, bayan cutar sarkewar numfashi tasa ya rasa wasan data sha kashi daci 2-0 a hannun Brentford. Kaftin tin din tawagar yanzu ya sake wani gwajin kuma sakamakon ya nuna cewa baya dauke da cutar, inda zai dawo atisayi domin buga wasan su da Chelsea. Yayin shi kuma Lacazette yake cigaba da killace kansa, kuma Arsenal ta sanar da cewa Willian da golanta na biyu Runnarson suma sun kamu da cutar. Pierre Emerick-Aubameyang and Alexandre Lacazette missed Arsenal's Premier League loss at Brentford due to coronavirus Aubameyang could be available for Arsenal's Premier League game against Chelsea on Sunday, live on Sky Sports, after a bout of coronavirus saw the striker miss the Gunners' opening Premier League...
Aubameyang da Lacazette ba zasu buga wasan Arsenal na farko ba a gasar Firimiya tsakanin ta da Brentford

Aubameyang da Lacazette ba zasu buga wasan Arsenal na farko ba a gasar Firimiya tsakanin ta da Brentford

Wasanni
Pierre Emerick Aubameyang da Alexandre Lacazette ba zasu bugawa Arsenal wasanta na farko ba a daren yau juma'a tsakanin tada sabuwar kungiyar Firimiya Brentford. Kuma hakan ya kawowa kungiyar babban cikas musamman yadda take so ta fara buga wannan gasar cikin nasara saboda rashin nasarar data yi a kakar bara. Inda yanzu dole ta samu wasu yan wasan su maye mata Aubameyang da Lacazette wanda suka ci mata kwallaye 32 a kakar data gabata. Pierre-Emerick Aubameyang, Alexandre Lacazette both ruled out vs Brentford in Arsenal blow Pierre-Emerick Aubameyang and Alexandre Lacazette will both miss Arsenal's Premier League opener vs Brentford on Friday night in what is a huge blow to Mikel Arteta. The Gunners begin their campaign in west London against one of the league's newly promote...