fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Alexis Sanches

Alexis Sanchez ya bar United a kyauta yayin da Inter Milan ta yi mai kwantirakin shekaru uku

Alexis Sanchez ya bar United a kyauta yayin da Inter Milan ta yi mai kwantirakin shekaru uku

Wasanni
Alexis Sanchez, wanda ya kasance a kungiyar Inter Milan tun 2019 zai samu wasu yan kudade ta hunnun Manchester United bayan ya amince da soke kwantirakin shi na shekaru biyu wanda ake biyan shi euros 560 a kowane mako. Alexis yana kokari a Milan tunda aka cigaba da buga wasanni yayin daya ci kwallaye uku kuma ya taimaka wurin cin kwallaye bakwai. Sanchex ya kawo karshen abin kunyan da yayi a United na shekaru biyu da rabi, bayan ya shigo kungiyar ta fannin musayar yan wasa da Henrikh Mhkitaryan daga Arsenal yayin da yaci kwallaye biyar a wasanni 45. Bayan Manchester United ta tabbatar da cewa Sanchez ya bar kungiyar ta, kungiyar ta bayyana cewa gabadaya yan United suna yiwa Sanchez fatan alheri a sabuwar kungiyar shi ta Milan. Ole yayi jawabi akan tafiyar Sanchez bayan sun yi n...

Tauraron Manchester United yace ba zai karbi ragin albashi ba

Wasanni
Dan wasan United Alexis Sanchez ya bayar da rahoton cewa ba zai karbi ragin albashi ba akan kwangilar shi ta euros 500,000 a kowane mako ba in har ya dawo daga inter a wannan kakar wasan.     United da Sanchez gabadaya suna so su rabu da juna amma hakan yana da matukar wahala. United sun siyo Sanchez ne daga kungiyar Arsenal a shekara ta 2018 kuma yana kokari sosai tunda suka siyo shi. United sun ba daya daga cikin kunyoyin serie A aron dan wasan kuma Kungiyar ta inter Milan basu da ra'ayin siyan shi a wannan kakar wasan saboda haka Solskjaer zai fuskanci babban kalubale. An samu labari daga ESPN cewa kungiyar united suna fafitikar neman kungiyar da zasu siya Sanchez ayayin da gwanin kasuwancin yan wasan kwallon kafa Ducan Castles yace neman kungiyar da zata ...