fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Alhaji Aliko Dangote

Shugaba Buhari ya taya Dangote Murnar cika shekaru 64

Shugaba Buhari ya taya Dangote Murnar cika shekaru 64

Kasuwanci
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya Attajirin Africa, Aliko Dangote murnar cika shekaru 64.   Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu. Shugaban yace, Dangote ya taimakawa Najeriya sosai wajan yaki da cutar coronavirus.   Yace kuma irin wadannan ayyuka da yake na hidimtawa jama'a, Zasu Shiga Tarihi wanda 'yan baya zasu rika Tunawa dasu. “In a statement commemorating the birthday of Africa’s leading philanthropist and industry giant, President Buhari said the pandemic has placed enormous strain on many nations, but in our case, due to the support and cooperation of citizens like Dangote who display great empathy and sacrifice to mankind in their own ways, the burden has been made somewhat lighter for the citizens and the government. “He als...