fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: ali art work

Ali Art Work kusa da tsaleleliyar mota lambar kwankwasiyya da aka bashi kyauta

Ali Art Work kusa da tsaleleliyar mota lambar kwankwasiyya da aka bashi kyauta

Uncategorized
Dan wasan barkwancinnan, kuma me goyon bayan kwankwaso ya fito takarar shugabancin kasa, Ali Art Work kenan a kusa da wata tsaleliyar mota kirar BMW me dauke da lambar kwankwasiyya Najeriya qadda aka bashi ita kyautar Allah, muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare. hoton yayi kyau,, yace yana shirin tafiya mahaifarshi Kanone, Saboda haka yana bukatar addu'ar masoya. Ali Allah ya kaika lafiya. Amin.