fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Ali Artwork

Kotun tafi da gidanka ta Kaduna taci tarata saboda na manta Abin rufe hanci>>Ali Artwork

Kotun tafi da gidanka ta Kaduna taci tarata saboda na manta Abin rufe hanci>>Ali Artwork

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa da yafi fitowa a wasannin barkwanci wanda aka fi sani da Ali Artwork ya bayyana cewa, kotun tafi da gidanka ta jihar Kaduna ta cishi tara.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace ancishi tarar Naira Dubu 1 saboda ya manto da abin rufe hanci da baki a gida.   Ya jawo Hankalin mutane da cewa a kiyaye. https://www.instagram.com/p/CBVSIg4seL9/?igshid=mjpdvu2w0iis A baya ma dai Kotun ta tafi da gidanka ta ci tarar shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Yusuf Sambo Rikachukun da dansa.