
Ali Jita ya taya Matarsa murnar zagayowar Ranar Haihuwarta
Taureon mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya taya matarsa murnar zagayiwar ranar haihuwa ta.
Ya saka hotonsu tare a shafinshi na sada zumunta inda ya kuma Rubuta Sakon, ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki matata, uwar 'ya'yana.
https://www.instagram.com/p/CEboVq8gtT9/?igshid=19sfgydkycr0o