fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Tag: ali nuhu

Hoton ganawar Gwamnan Kogi da Ali Nuhu

Hoton ganawar Gwamnan Kogi da Ali Nuhu

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nasa inda yake tare da gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello.   Ali ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta. https://www.instagram.com/p/CKta0MLB2pU/?igshid=rguokzi1rgep A baya dai Ado Gwanja da Momi Gombe sun yi irin wannan ganawar da gwamnan.
Hoto:Ali Nuhu ya kaiwa Hafsat Idris Ziyara a gidanta

Hoto:Ali Nuhu ya kaiwa Hafsat Idris Ziyara a gidanta

Nishaɗi
Tauaron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu ya kaiwa Abokiyar aikinsa, Hafsat Idris ziyara a sabon gidanta.   Hafsat ta saka hoto tare da Ali da 'ya'yanta inda take masa Godiyar ziyarar da ta kai mata.   A kwanakin bayane dai Hutudole ya kawo muku yanda Hafsat ta kammala gidanta wanda aka sha shagali Sosai inda 'yan uwa da abokan arziki suka taru suka tayata Murana.   https://www.instagram.com/p/CKbo2c5l4Dj/?igshid=1wf7a1hv4chps
Kayatattun Hotuna:Yanda Ali Nuhu ya shiryawa diyarsa,  Fatima Bikin Murnar zagayowar ranar haihuwarta

Kayatattun Hotuna:Yanda Ali Nuhu ya shiryawa diyarsa, Fatima Bikin Murnar zagayowar ranar haihuwarta

Nishaɗi
A jiyane Diyar Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu,  watau Fatima ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta.   Mahaifin nata, 'yan uwa da abokan arziki duk sun tayata Murna inda akaita mata fatan Alheri.   Wadannan hotunan yanda Ali, Sarki da iyalansa suka taya Fatima Murnane. Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
Ali Nuhu da Adam A. Zango sun yabi juna

Ali Nuhu da Adam A. Zango sun yabi juna

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Sarki da Adam A. Zango, sun yabi juna a shafukansu na sada zumunta.   A baya dai an samu rashin jituwa tsakanin jaruman biyu, inda mabiyansu suka rika jifar juna da maganganu,  amma ga dukkan alamu a yanzu lamarin ya wuce.   Ali Nuhu ne ya rubuta yabon Adam a Zango  ta shafinsa na Instagram  inda ya bayyanashi da cewa Yarimana. Haduwar Aboki da kuma dan uwa abu ne na musamman. Daya muke kuma babu bukatar bayani akan hakan. Ina matukar girmamaka bisa irin yanda muka kasance da kuma zamu ci gaba da kasancewa tare yarimana.   https://www.instagram.com/p/CH2wcYBhESH/?igshid=rd36ynmrw6g0   A nasa bangaren, Adam A. Zango shima yayi Nashi rubutun inda yace abubuwa da yawa sun faru tsakanin 'yan uwan juna da suka dad...
Allah ka hanemu da Taurin kai da jin babu wanda ya isa ya fada mana muji>>Ali Nuhu

Allah ka hanemu da Taurin kai da jin babu wanda ya isa ya fada mana muji>>Ali Nuhu

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki yayi magana akan neman tsarin Allah da taimakonsa akan abubuwa da dama. Ali Nuhu a shafinsa na sada zumunta ya saka cewa, Allah kasa mu cika da Imani, kasa mu nisanci duk wani Abu da zai jawo mana fushinka. Ya kuma nemi tsari da tauri  kai da jin cewa babu wanda ya isa ya fada aji.   Ga cikakken Abinda Ali Nuhu ya Rubuta kamar haka:   "Ya Allah ka sa mu cika da imani, ka sa mu nisanci duk wani abu da zai zama sanadiyyar jawo mana fushinka.Ya Allah kai ke yin yadda ka so da bayinka. Allah ka shirye mu da duk wani wanda yake da niyyar shiryuwa.Ka hanemu taurin kai, izza da jin babu wanda ya isa ya fada mana mu ji. Ya Allah ka bamu ikon fahimtar nasiha ko da daga bakin Ya' yan da muka haifa ne balle abokan zama, magabata ...