fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Aliko Dangote

Dangote ne babbar matsalar Najeriya>>Nnamdi Kanu

Dangote ne babbar matsalar Najeriya>>Nnamdi Kanu

Tsaro
Shugaban haramtacciyar kungiyar dake son kafa kasar Biafra, IPOB, watau Nnamdi Kanu ya caccaki Attajirin Africa, Aliko Dangote kan sayarwa 'yan Najeriya Siminti da Tsada.   Ya bayyana cewa a kasashen Africa Dangote na sayar da Siminti a Farashi me Arha yayin da a Najeriya kuma ake sayar dashi a kusan ninkin farashin sauran kasashen.   A sakon da ya fitar ta shafinsa na Twitter, Kanu ya bayyana cewa a kasar Zambia, Dangote na sayar da Siminti akan Naira 1, 150 yayin da a Najeriya yake sayar dashi akan Naira 3000 zuwa 5000.   Ya kara da cewa, Dangote ne babbar Mataalar Najeriya.   The tweet reads: “In Zambia, Dangote sells cement for 55 Kwatcha (1150 Naira). But here in Nigeria, the same cement is going for 3,000 to 5,000 Naira.   “Dango...
A karshen wannan shekarar zan kammala gina matatar maina, Sati me zuwa kamfanin Yin takina zai fara aiki>>Dangote

A karshen wannan shekarar zan kammala gina matatar maina, Sati me zuwa kamfanin Yin takina zai fara aiki>>Dangote

Kasuwanci
Shugaban kamfanin Dangote,  Aliko Dangote ya bayyana cewa a karshen wannan shekarar ne zai kammala gina matatar mansa.   Sannan kuma a Mako me zuwa kamfanin yin takin zamaninsa zai fara aiki mako me zuwa.   Hakan na zuwane a daidai lokacin da gwamnan Legas, Babajide Sonwo Olu ya kai ziyara wajan da ake gina matatar man ta Dangote sannna kuma ya sha Alwashin gina Titi a yankin dan habaka tattalin arziki. He said: “OK the fertilizer you will actually see fertilizer within the next one week. The refinery will be finished by the end of this year and product will start coming out by first quarter of next year. ”
Hotuna:Dangote ya kammala saka Transformer 18 a matatar mansa da yake ginawa a Legas

Hotuna:Dangote ya kammala saka Transformer 18 a matatar mansa da yake ginawa a Legas

Kasuwanci
Shahararren dan kasuwar nan, Aliko Dangote ya kammala saka Transformer na wutar lantarki 18 a matatar man da yaje ginawa a Legas.   Ana sa ran shekara me zuwa matatar man zata fara aiki wadda zata kawo saukin farashin man a Najeriya. Dangote Refinery completes the installation of all 18 transformers . The refinery will be selling petrol to Nigerians in Naira next year as shipping costs of fuel from Europe would be cut.
Tsohuwar budurwata taso ta tatsi Dala Miliyan 5 daga hannuna>>Dangote ya gayawa kotu

Tsohuwar budurwata taso ta tatsi Dala Miliyan 5 daga hannuna>>Dangote ya gayawa kotu

Uncategorized
Attajirin Najeriya,  Aliko Dangote ya bayyanawa kotun kasar Amurka cewa tsohuwar budurwarsa da ta wallafa hotunansa da suka nuna tsiraicinsa a shafukan sada zumunta taso ta tatsi Dala Miliyan 5 daga hannunsa.   Premium times ta samo bayanan dake cikin karar da Dangote ya shigar a kotun Florida inda ya maka budurwar tasa, Autumn Spikes yana neman ta biyashi siyyar dala 30,000 saboda watsa hotunanahi tsirara.   Saidai a baya tsohuwar budurwar ta Aliko Dangote ta gargadeshi da cewa idan ya ci gaba da jan maganar karar, Yana iya Gamuwa da Tonon Silili fiye da wanda ya faru a baya. Responding to Mr Fleisher’s email, Mr Petruzzi described the affair between his client and the billionaire as “an ongoing initimate relationship for nearly the entire past decade since sh...
Da Duminsa: Dangote ya maka matarnan da ta nuna hotunansa suna soyayya,  inda ya zargeta da nunawa Duniya tsiraicinsa

Da Duminsa: Dangote ya maka matarnan da ta nuna hotunansa suna soyayya, inda ya zargeta da nunawa Duniya tsiraicinsa

Nishaɗi
Matarnan ta kasar Amurka da ta bayyana hotunan soyayyar ta da Attajirin Africa, Aliko Dangote zata fuskanci shari'a bayanda Dangoten ya makata a kotu.   Rahotanni daga PMNEWS sun bayyana cewa Dangote ya maka matar a wata kotin Miami dake Florida a kasar Amurka inda ya nemi diyyar dala 30,000 saboda zargin bata suna.   Rahoton Yace Dangote ya zargi matar ta wallafa hotunan tsiraicinsa ba tare da izininsa ba. A hotunan da matar, Autum Spikes ta wallafa, an ga mazaunan Dangote sun bayyana.   Saidai daga baya ta gogesu kuma ta karyata cewa ta yi amfani da hakanne wajan neman suna. Saidai ta gargadi Dangoten da cewa wannan kara da ya shigar zata sa wasu karin sirrikanshi da ba'a sani ba su fito fili yayin sauraren shari'ar.   Ta kuma bayyana cewa Dang...
Dangote ya tafka gagarumar Asara

Dangote ya tafka gagarumar Asara

Kasuwanci
Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya tafka gagarumar Asara da ta kai ta dala Miliyan 900 bayan da darajar hannun jarinsa ta fado a ranar Juma'a.   Jaridar Bloomberg dake saka ido akan masu kudin Duniya ta bayyana cewa kudin Dangote sun fado daga Dala Biliyan 18.4 zuwa Dala Biliyan 17.5. Wannan yasa Dangote ya fado daga matsayi na Mekudi na 106 zuwa 114.
Bidiyo: Matar data nuna hotonta da Aliko Dangote karya take, Sharrine ta masa>>Daso

Bidiyo: Matar data nuna hotonta da Aliko Dangote karya take, Sharrine ta masa>>Daso

Nishaɗi, Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso ta yi magana akan hoton Attajiri Aliko Dangote dake yawo inda aka ga wata mata data zargi cewa sun yi soyayya amma ya yaudafeta5.   Daso tace ta shiga shafin matar kuma ta ga hoton amma maganar gaskiya karya take masa, hada hoton aka yi ba da Dangote ta yi shi ba.   Daso tace babu ta yanda zaa yi Mutum me mutunci kamar Dangote ya yadda wata Budurwa ta dauki hoto dashi haka. Tace kai bama Dangote ba, ko Mutanen mu na Arewa mutum da iyalanshi da dangi da surukai ba zai yadda a yi haka dashi ba.   Daso tace kai aje ma misali a ce da gaskene, ai shi Namijine kuma da mae aka ganshi ba da wani Gardu ba dan akwai masu yi da maza. Tace kuma Dangote bai taba bata kudi ba, asali ma bata taba haduwa ...
Kuma Dai: Wata mata ta sake bayyana tana zargin Dangote da yaudararta bayan sun yi soyayya, Hotunansa data saka sun dauki hankula sosai

Kuma Dai: Wata mata ta sake bayyana tana zargin Dangote da yaudararta bayan sun yi soyayya, Hotunansa data saka sun dauki hankula sosai

Uncategorized
A jiyane dai hankula suka koma kan magana akan Attajirin Africa dama bakar fata gaba daya watau Aliko Dangote bayan da wata mata daga kasar Amurka ta zargeshi da yaudarar ta bayan da suka sha Soyayya.   Saidai ta bayyana cewa ta karu sosai ds kasancewa tare da Dangote fiye da duk wani mutum data taba haduwa dashi a Rayuwarta. Matar ta saka wani hotonsu da ta bayyana sun dauka tare wanda wasu suka gaskata wasu kuma suka karyata.   Saidai Awanni 24 bahan faruwar wancan lamari, Wata ma ta sake bayyana inds a wannan karin ita har Hoton Dangoten ta saka da ya nuna tsiraicinsa. Inda itama ta yi zargin cewa su  yi soyayya tare.   Saidai duka matan basu dorawa Dangote laifin komai ba maimakon ma haka, sun bayyana cewa sun karu sosai a kasancewar da suka yi tare das...
An zargi Dangote da aikawa Hadiza Bala Usman Miliyan 200 a lokacin zaben 2015

An zargi Dangote da aikawa Hadiza Bala Usman Miliyan 200 a lokacin zaben 2015

Uncategorized
Wasu Rahotannin sirri sun bayyana cewa a lokacin zaben 2016, attajirin me kudin Africa, Aliko Dangote ya aikewa da Hadiza Bala Usman Miliyan 200 cikin Asusun Bankinta.   Rahoton wanda Peoplesgazette ta ruwaito yace an yi amfani da bankin Access wajan aika da kudin inda aka fara aika Miliyan 100 sannan daga baya aka kara aika sauran. Majiyar tace, Kokarin jin ta bakin Dangote akan lamarun ya ci tura inda kakakinsa, Tony Chiejina bai tabbatar ko karyata lamarin ba.   Saidai a bangaren Hadiza Bala Usman tace bata san da wannan lamari ba na tura kudin. Ana zargin dai Hadiza ta taka Rawar gani sosai wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shekarar 2015 amma ta bayan fage.
An zargi shugaba Buhari da budewa Dangote boda Shi kadai ya fita da kaya

An zargi shugaba Buhari da budewa Dangote boda Shi kadai ya fita da kaya

Siyasa
Rahotanni daga Bloomberg sun bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya baiwa tattajirin dan kasuwa Aliko Dangote damar fitar da kayansa zuwa kasashen waje.   Daya daga cikin masu gudanarwa na kamfanin Dangote, Michel Puchercos ya tabbatar da hakan inda yace yanzu zasu iya fitar da Sumunti zuwa kasashen Togo da Nijar biyo bayan damar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya baiwa kamfanin.   Daidai ana ganin hakan zai sa wasu kamfanoni suma su nemi irin wannan dama daga shugaban kasa, Muhammadu Buhari ko dai su shigo ko kuma su fitar da kaya. The business new outlet said Dangote Group’s Michel Puchercos confirmed that the company will now be able to export cement to Togo and Niger following “an authorisation given by this administration.”