
Janar Aliyu Gusau ya kaiwa Sarkin Kano, Aminu Ado ziyara a fada
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Ya karbi Babban Bakonsa General Aliu Gusau (Rtd) a Fadarsa mai Albarka. Yau, Talata. 17th March 2020
Allah Yataimaki Sarki.
6