
Bidiyon Hamisu Breaker na sabuwar wakarsa ta Alkhairi
Tauraron mawakin Hausa, Hamisu Breaker kena a wannan hoton Bidiyon nasa inda yake wakarsa ta Alhairi.
Ya saka hoton a shafinsa na Instagram inda aka ganshi cikin mota tare da abokansa.
https://www.instagram.com/p/CGKH5g7pQ0N/?igshid=cv2wvtnrn2gd
https://m.youtube.com/watch?v=gKcMi-f3edQ