fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Alvaro Morata

“Banji haushin cire mu a gasar Euro ba, kuma Morata gwarzo ne”>>Kocin Sifaniya, Luis Enrique

“Banji haushin cire mu a gasar Euro ba, kuma Morata gwarzo ne”>>Kocin Sifaniya, Luis Enrique

Wasanni
Kocin tawagar Sifaniya Luis Entique ya bayyana cew bai ji haushin cire su a gasar Euro da Italiya tayi ba, wanda ake dora laifin akan Alvaro Morata. Morata ya sha caccaka sosai a gasar amma shine yayi nasarar ciwa Sifaniya kwallo guda inda har aka tashi daci 1-1 suka je bugun daga kai sai mai tsaron raga. Inda ya barar da tashi daya buga amma duk da haka Luis Enrique ya yabe shi sosai bayan an tashi wasan.   Luis Enrique insists he is not sad after Spain's Euro 2020 semi-final defeat to Italy and praises Alvaro Morata Luis Enrique said he was not sad and had no complaints with his squad after Spain's Euro 2020 exit to Italy, praising the contribution of substitute Alvaro Morata. Morata has come in for plenty of attention during the tournament - not always good - but ...
Alvaro Morata ya taimakawa kasar Spain ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro bayan ta lallasa Croatia daci 5-3

Alvaro Morata ya taimakawa kasar Spain ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro bayan ta lallasa Croatia daci 5-3

Wasanni
Spain ta mamaye wasan yayin farawa amma Croatia ce ta fara jagoranci bayan da dan wasan Spain na baya Pedri yayi kuskuren cin gida. Daga bisani jagorancin wasan ya koma hannun Spain bayan data zira kwallaye uku ta hannun Pablo Serabia, Cesar Azpilicueta da Ferran Torres, inda itama Croatia ta fusata ta rama kwallayen ta hannun Orsic daPasalic har aka kara masu lokaci bayan sun tashi daci 3-3. Kasar Croatia wadda ta kai wasan karshe na gasar kofin duniya shekaru uku da suka gabata ta kusa yin nasara bayan an kara lokacin, amma Morata da Oyarzabal sun taimakawa Spain da kwallaye biyu ta cigaba da garin lashe kofin Euro karo na uku bayan ta lashe a shekarar 2008 da 2012.   Croatia 3-5 Spain (AET): Alvaro Morata scores in extra-time to book Euro 2020 quarter-final place Spain d...