fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Amazon

Attajirin Duniya, Jeff Bozes ya samu habakar arziki ta Dala Biliyan 13 a rana daya

Attajirin Duniya, Jeff Bozes ya samu habakar arziki ta Dala Biliyan 13 a rana daya

Kasuwanci
Attajirin Duniya, me kamfanin Amazon, Jeff Bozes dake sayar da kaya ta yanar gizo ya samu habakar Arziki a jiya Litinin kawai ta Dala Biliyab 13.   Kafar dake kula da kawo labaran tattalin arziki ta Bloomberg ta bayyana cewa wannan kudi sune na farko da aka taba samun wani dan kasuwa ya samesu a rana daya tun sanda ta fara saka ido akan harkokin masu kudin Duniya. Bozes dan shekaru 56 wanda shine mutum na 1 a Duniya wajan Arziki ya samu habakar dukiyarsa daga Biliyan 74 zuwa Biliyan 189 a shekarar 2020 duk da zuwan annobar cutar Coronavirus/COVID-19.   Matarsa kuwa da suka rabu, Mackenzie Bozes ta samu Dala Biliyan 4.6 wanda hakan ya bata damar zama mutum ta 13 data fi kowa Arziki a Duniya.   Masana sun bayyana wannan habakar arziki da zaman gida da ...