fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Ambaliyar Ruwa a jihar Naija

Mutane 7 Sun Rasa Ransu, Wasu Dayawa Sun Bace Yayin Wata Ambaliya A Suleja

Mutane 7 Sun Rasa Ransu, Wasu Dayawa Sun Bace Yayin Wata Ambaliya A Suleja

Uncategorized
Ruwan sama mai karfi da ya sauka a safiyar Asabar a garin Suleja na jihar Neja ya yi sanadiyar mutuwar mutane bakwai, yayin da wasu da dama suka bace. Ambaliyan ya tafi da gidaje, motoci da sauran abubuwan masu mahimmanci a unguwannin attajirai. Da yake tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar da yamma, shugaban karamar hukumar Suleja, Malam Abdullahi Maje, ya ce dukkan wadanda lamarin ya shafa sun fito ne daga kusa da filin Polo da yankunan Rafin-Sanyi, da ke wajen garin. Ya ce an gano gawawwaki bakwai kuma an adana su a gurin aje gawa dake babban asibitin Suleja. An samu labarin cewa wata mata da ’ya’yanta hudu har yanzu ba a san inda suke ba bayan da ambaliyan ta hada da gidansu. Wani mazaunin, wanda ya zanta da manema labarai, ya ce an gano gawar daya daga ci...