fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Ambaliyr Ruwa

Ambaliyar Ruwa: Mutane 8 suka rasa rayukansu gonaki da dama suka lalace a jihar Katsina

Ambaliyar Ruwa: Mutane 8 suka rasa rayukansu gonaki da dama suka lalace a jihar Katsina

Uncategorized
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Katsina,  SEMA ta bayyana cewa mutane 8 ne Ambaliyar Ruwa ta kashe sannan ta kuma taba gidaje 25,961.   Babban Sakataren SEMAn, Alhaji Babangida Nasamu ya bayyanawa kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN haka a ganawar da suka yi inda yace kadada 7,019 na gonakine suka lalace sanadiyyar ambaliyar ruwan. Yayi maganane ta bakin me hulda da jama'a na ma'aikatar, Umar Muhammad inda yace mutane 17 ne suka jikkata sanadiyyar Ambaliyar ruwan. Sannan duka kananan hukumomi 34 dake jihar Ambaliyar ruwan wadda ta fara daga watan Janairu na shwkarar 2020 zuwa yanzu ta shiga.   Ya bayyana cewa gwamnati zata baiwa wanda lamatin ya shafa tallafi sannan kuma tana kira ga ma'aikatar kula da Ibtila'i da Jinkai da kuma hukumar bada agajij gag...