fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Ambasadojin

Sama da watanni 3 bayan da Majalisa ta amince da Nadin Ambasadoji har yanzu Shugaba Buhari bai basu aiki ba

Sama da watanni 3 bayan da Majalisa ta amince da Nadin Ambasadoji har yanzu Shugaba Buhari bai basu aiki ba

Siyasa
Sama da kwanaki 96 da Majalisar Tarayya ta amincewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan sunayen Ambasadoji 42 har yanzu gwamnati bata sanar dasu a inda zasu yi aiki ba.   Hakanam basu ma san ranar da zasu fara aikin ba, kamar yanda Hutudole ya samo muku daga Punch. Hakanan kuma a watan Yuli na shekarar 2020, Shugaban kasar ya kuma samu amincewar majalisar kan karin wasu ambasadojin 39 wanda suma har yanzu ba'a basu aikin da zasu yi ba. Wani Ambasada da baiso a ambaci sunansa ba ya bayyanawa majiyar tamu cewa rashin kudi da rashin tsari ne na gwamnati yasa har yanzu ba'a baiwa sabbin ambasadojin aiki ba.   Yace yasan gwamnati zata iya fakewa da zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 kan rashin baiwa ambasadojin aiki amma idan aka tuna haka ta faru da ambasadojin da sh...