Tauraruwar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah muna mata fatan Alheri.
https://www.instagram.com/p/CD6Vl04lz5d/?igshid=h6j88qt2es2x
Tauraruwar fina-finan Hausa, Amina Amal ta jawo hankalin masoyanta kan yiwa dokar da hukumomi suka saka biyayya dan maganin yaduwar cutar Coronavirus.
Da take magana a wani gajeren bidiyo data saka a shafinta na Instagram, Amina tace a yi hakuri a zauna a gida a kuma a rika wanke hannu.
https://www.instagram.com/p/B-MESL6F86y/?igshid=s6hm2tic4s53
Amina ta kara da cewa a saka abin rufe fuska da kuma saka safar hannu yayin amfani da na'urar cire kudi ta ATM.