
APC ta kusa Rushewa>>Gwamna Tambuwal
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana jam'iyyar APC ta kusa rushewa.
Ya bayyana hakane ranar Asabar wajan kaddamar da yakin neman zaben kananan hukumomin PDP a jihar.
APC dai ta kauracewa zaben saboda zargin rashin adalci amma Gwamna Tambuwal ya bayyana cewa APC ta fita daga zabenne saboda matsalolin da suka baibayeta a tarayya da kasa, yace batawa 'yan Najeriya komai ba tun zuwanta mulki a shekarar 2015.
“The party is enmeshed in problems and it will soon collapse,” he said.
The ceremony took place in Gwadabawa, one of the local government areas experiencing banditry in the state.
However, the governor called on the people to cooperate with security agencies in their bid to restore peace.
“We have been supporting them in our own w...