fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Aminu Waziri

Kalli kayatattun hotunan Daurin auren Aziza Dangote da Angonta Aminu Waziri

Kalli kayatattun hotunan Daurin auren Aziza Dangote da Angonta Aminu Waziri

Auratayya
Dan uwan attajirin me kudin Duniya, Aliko Dangote, ya aurar da diyarsa, Aziza Sani Dangote ga Angonta, Aminu Waziri.   An daura aurenne a jiya, Lahadi da ya samu halartar manyan baki da suka fito daga bangarori daban-daban na kasarnan.   Daga cikin wanda suka halarci daurin auren akwai gwamnan Sokoto, Aminu Bello Masari,  dana Borno, Babagana Umara Zulum dana Kwara, dana Ekiti, da tsohon kakakin majalisar Dattijai, Bukola Saraki, da shi kanshi, Aliko Dangote.   Muna fatan Allah ya basu zaman Lafiya.