fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Amotekun

Amotekun sun sake kwacewa Fulani Makiyaya shanu 300

Amotekun sun sake kwacewa Fulani Makiyaya shanu 300

Uncategorized
A yau, Talata ne dai aka sake samun jami'an Amotekun na yankin jihohin Yarbawa suka kwace Shanun Fulani 300.   Lamarin ya jawo tsaikon ababen hawa akan titi yayin da Amotekun din ke daukar shanun zuwa ofishinsu.   A jiya ne dai muka kawo muku Rahoton yanda Amotekun din suka kama wasu shanu 100 daga hannun Fulanin wanda ake zargi da take dokar hana kiwon yawo da dabbobi na jihar Ondo. There was heavy vehicular traffic along the Oyemekun-Oba Adesida road up to Alagbaka on Tuesday morning as men of the Ondo Amotekun Corps conveyed 300 seized cows to their headquarters. More than 100 cows were earlier seized on Sunday along the Akure-Ilesha highway for flouting the State government directives on open grazing and use of underage herders. The 300 cows were said...
Wasu Fusatattu sun kaiwa Jami’an hukumar Amotekun a jihar Ibadan Hari Inda suka jikkata 4

Wasu Fusatattu sun kaiwa Jami’an hukumar Amotekun a jihar Ibadan Hari Inda suka jikkata 4

Crime
Akalla jami'ai hudu (4) na Hukumar Tsaro ta Jihar Oyo da aka fi sani da Amotekun aka garzaya dasu Asbiti a sakamakon dukan kawo wuka da suka sha a hannun wasu bata gari. Rahotanni sun bayyana cewa Wasu ‘yan daba ne suka far wa jami’an hukumar dake a karamar hukumar Ona Ara a ranar Juma’ar data gabata. Lamarin da ya janyo wasu daga cikin Jam'an hukumar tsaro na Amotekun suka ji raunuka  a sakamakon harin da suka kai Dauke da Makamai. Yazuwa yanzu jami'a 4 na can a kwance a Asbiti domin karbar magun-guna sakamakon raunukan da suka samu. Kwamandan hukumar Amotekun dake a jihar Oyo, Kanal Olayinka Olayanju (mai ritaya) ya tabbatar da harin da aka kaiwa Jami'an nasa inda ya nuna matukar baccin ransa dan gane da faruwar lamarin. A cewarsa, Kafun faruwar al'amarin Al'ummar dake Zau...
Dubun wasu masu hada kakin jabu na rundunar Amotekun a jihar Ibadan ya cika

Dubun wasu masu hada kakin jabu na rundunar Amotekun a jihar Ibadan ya cika

Crime
An cafke wasu mutane biyu a jihar Ibadan, babban birnin jihar Oyo, bisa zarginsu da laifin samar da kakin rundunar tsaro ta Amotekun na jabu. Jaridar Sun ta rawaito cewa, kamen ya biyo bayan sumamen da rundunar ta kai, inda ta kame wasu sojojin gona mutum 6 a jihar Oyo dake amfani da kakin rundunar suna kiran kansu a matsayin mambobin rundunar ta Amotekun. Biyo bayan tambayoyin da rundanar tai wa wadanda ake zargin ne ta kai ga kamen masu hada kakin rundunar da suka hada da Oluwakemi Akehusola da kuma Mista Mathew Adaranijo.   Shugaban Rundunar Amotekun, Janar Kunle Togun (mai ritaya), shine ya tabbatar da hakan a ranar Asabar, inda ya bayyana cewa tuni aka gudanar da bincike kan wadanda ake zargin tare da mika su ga ofishin ‘yan sanda na Yemetu don gurfanar da su a gaban ...
Kungiyar tsaro ta Amotekun  ta cafke sama da mutum 100 da ake zargi da aikata laifi A Jihar Ondo

Kungiyar tsaro ta Amotekun ta cafke sama da mutum 100 da ake zargi da aikata laifi A Jihar Ondo

Tsaro
Kungiyar Tsaro ta Jihar Ondo, wanda aka fi sani da Amotekun, a ranar Laraba, ta ce ta kama sama da mutum 100 da ake zargi da aikata laifi a fadin jihar a cikin kwanaki goma da suka gabata a wani shirin “Operation Clean -Up” wanda ya fara a farkon wannan watan. Kwamandan rundunar Amotekun a jihar, Cif Adetunji Adeleye, wanda ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a Akure, babban birnin jihar, ya ce za a bayyana duk masu laifin da aka kama kafin a mika su ga jami'an tsaro da suka dace don gudanar da cikakken bincike da kuma hukunta su. Adeleye ya bayyana cewa mutanensa sun kama wasu mutane biyu da ake zargin barayin shanu ne bayan korafin da wasu Fulani makiyaya suka yi a yankin Omotosho da ke karamar hukumar Odigbo ta jihar. Ya shaida cewa barayin shanun bayan sun g...