fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Amurka covid19

Tsohuwa mai shekaru 103 ta kwankadi barasa mai tsananin sanyi a dai dai lokacin da take murnar warkewarta daga cutar coronavirus

Tsohuwa mai shekaru 103 ta kwankadi barasa mai tsananin sanyi a dai dai lokacin da take murnar warkewarta daga cutar coronavirus

Kiwon Lafiya
Wata tsohowa mai kimanin shekaru 103 ta kwankwadi barasa mai tsananin sanyi a dai dai lokacin da take murnar warkewarta daga cutar Coronavirus Tsohowar mai suna Jennie Stejna, dake a kasar Amirka ta kwankwadi wata barasa mai suna Light Bud a dai dai lokacin da aka bayyana mata ta warke daga cuta mai sarke numfashi wato corona virus. Bayan samu saukin ta ne tsohuwar mai suna Jannie ta amshi wata barasa mai tsananin sanyi inda ta kafata abakinta tafara sha babu kakkautawa.   Lamarin da ya sanya mamaki kasancewar Jannie ta warke ne daga cutar coronavirus kuma ta kasace tsohowa mai yawan shekaru.   Wata jikarta ta labarta cewa kakar tata tafara ta'ammali da giya ne a sakamakon kaunar da takewa wasannin kwando na Red Sox.