fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Andrien Rabiot

Adrien Rabiot zai koma Italia bayan ya gayawa Juventus cewa yana yajin aiki saboda ragin albashin da suma yi masa

Adrien Rabiot zai koma Italia bayan ya gayawa Juventus cewa yana yajin aiki saboda ragin albashin da suma yi masa

Wasanni
An samu labari daga faransa cewa dan wasan Juventus Adrien Rabiot zai koma kasar Italia a ranar talata 13 ga watan mayu, kuma dan wasan yana yajin aiki saboda ragin albashin euros miliyan 7 da aka yi mai a cikin albashin shi na euros miliyan 28, mahaifiya kuma wakiliyar shi Veronique itace ta bashi goyon baya hakan. Dan wasan tsakiyan ya koma kasar Faransa tun lokacin da akan dakatar da wasannin gasar Serie A saboda annobar cutar coronavirus kuma manema labarai na La Stampa daga kasar Italia sun ce dan wasan ba zai dawo Italia ba saboda basu sasanta da kungiyar ta shi ba. Amma manema labarai na L'Equipe sun ce dan wasan zai koma kasar Italia cikin awanni 24 kuma zai killace kanshi na tsawon kwanaki 14 kafin ya cigaba da atisayi. Yan wasan Juventus sun karbi ragin albashin wat...