
“Aguero na son kashe kansa ne a Barcelona”>>Angel Dimaria
Dan wasan gaba na Paris Saint Germain Angel Dimaria ya cewa Aguero baiji dadin barin Barca da Messi daya yi ba, saboda Messi na daya daga cikin dalilan daya sa shi ya koma kungiyar.
A makon daya gabata ne Messi ya bar Barcelona ya koma PSG wanda hakan yasa yanzu Aguero bashi da wani babban aboki a kungiyar.
Inda Dimaria cikin dariya ya bayyanawa TyC Sports cewa "Aguero na son kashe kansa ne Barca, kuma bayan haka babban abin bakin cikin shine ya samu rauni wanda sai ya dauki tsawon wasu yan makonni kafin ya warke."
Di Maria: Aguero wants to kill himself at Barcelona
Paris Saint-Germain winger Angel Di Maria has admitted that Barcelona striker Sergio Aguero is feeling very down after the departure of Lionel Messi, who was a big reason behind him joining the Blaugrana this summer.
T...