fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Tag: Annabi Isa(AS)

Hotuna :Jami’an tsaro sun kama wanda yayi ikirarin cewa shi Annabi Isa ne

Hotuna :Jami’an tsaro sun kama wanda yayi ikirarin cewa shi Annabi Isa ne

Siyasa, Uncategorized
Lamarin ya faru a kasar Rasha inda wani tsohon dan sanda daya bude wata kungiyar addini ya fara ikirarin cewa shine Annabi(AS) Isa da ya dawo Duniya.   Sergei Trop, dan kimanin shekaru 59 ya gamu da fushin hukuma inda aka kamshi shida wani abokin aikinsa. Jirgin sojoji 4 ne aka aika masa inda suka kamoshi a yau, Talata, 22 ga watan Satumba.   Ya hana mata daukaka kansu sama da maza inda kuma ya hana sauran mabiyansa jin dadin rayuwa, wanda shi kuma yana cikin daula, wannan na daya daga cikin dalilan da suka saka aka kamashi.   Yana da Mabiya a kasashen Turai ciki hadda jamus.