
KADAN DAGA DARAJOJIN ANNABI SAW(.40 ) ( littafin Hadayatul sul ila tafdilil Rasul)
Manzon Allah saw yace : Ɗayanku bashi da imani har sai yafi sona fiye da yadda yake son ƴaƴansa da iyayansa, da dukkan mutane baki ɗaya.
Muna son Annabi saw, saboda :
1 SHINE SHUGABANNI YAN ADAM BAKI ƊAYA.
2 SHINE MAI TUTAR YABO RANAR ALKIYAMA .
3 SHINE WANDA TUN DAGA ANNABI ADAM SAW, HAR ZUWA ƘASA SUNA KARKASHIN TUTAR SA RANAR KIYAMA.
4 SHINE FARKON MAI NEMAN CETO.
5 SHINE FARKON WANDA ZAA BAWA CETO.
6 SHINE AKA YAFE MASA ABINDA YA WUCE DA ABINDA ZAIZO ( IDAN MA YAYI)
7 SHINE ALLAH YAYI RANTSUWA DA RAYUWAR SA.
8 SHINE WANDA ALLAH TA'ALA BAYA KIRANSA DA SUNAN KAI TSAYE, (SAW) , SAI YA ANNABI YA MANZO YA MAI LULLUBA.
9 SHINE WANDA YA JINKIRTA ADDUAR SA TA ZAMA CETO GA AL'UMMAN SA RANAR ALKIYAMA.
10 SHINE WANDA DUTSE YAKE YI MASA SALLAMA.
11 SHINE WAND...