fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Annabi Muhammad(SAW) Coronavirus/COVID-19

An Yi Amfani Da Hadisin Manzon Allah SAW Wajen Magance Yaduwar Cutar Coronavirus/COVID-19 A Amurka

An Yi Amfani Da Hadisin Manzon Allah SAW Wajen Magance Yaduwar Cutar Coronavirus/COVID-19 A Amurka

Uncategorized
Allon sanarwa a birnin Chicago na kasar Amurka. A jikin allon sun rubutu bayanan da Annabi Muhammadu Tsira da Amincin Allah su kara tabbata gare shi, wadanda ya yi akan annoba, inda yace.   A yawaita wanke hannu. Kada a shiga garin da ake annoba. Kada a fita daga garin da annoba ta bayyana.   Da wadannan bayanan Turawan Amurka suke kara tunasar da Amurkawa hanyoyin kare kai a lokacin annoba. Hassan Giggs.