
Atiku Abubakar ya taya Musulmai murnar Mauludi
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya taya Musulmai Murnar Maulidi Annabi Muhammad (SAW).
A sakon da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta yace yana taya Al'ummar Musulmin Duniya baki daya murnar Maulidin Annabi Muhammad(SAW) yayi kiran mutane su sake kusantar Allah.
Yayi kira ga jama'a dasu saka Najeriya a addu'a kamar yanda Annabi(SAW) yayi umarni da kishin kasa.
I join the Muslim Ummah across the globe to celebrate this year’s Maulud. This celebration at such a time in our country offers an opportunity to reflect on all the happenings around us, with a reminder of why our faith in God should be absolute.
Let us remember Nigeria in our prayers for the well-being of the country, just as the Noble Prophet (SAW) demands that we must ...