
Anonymous yayi ikirarin yiwa Gwamnatin Najeriya kutse
Shafinnan na Anonymous dake ikirarin fafutukar 'yanci Wanda ba'a san mai shi ba yayi ikirarin yiwa gwamnatin Najeriya kutse.
Ya bayyana kutsen a inda aka ajiye bayanan masu kula da rundunar SARS inda ya wallafasu sannan kuma ya baiwa gwamnati awanni 72 ta kawo karshen rundunar SARS.
Matasa da dama dake cikin zanga-zangar SARS sun ta yabawa Anonymous da wannan abu inda suke cewa bajinta ce yayi sosai.
A baya Anonymous yayi irin wannan lamari ga gwamnatocin kasashe da dama musamman kasar Amurka inda ya rika bankado bayanan sirri da ke jawo cece-kuce.
https://twitter.com/da_muftii/status/1316577403767066626?s=19
https://twitter.com/slyoutlawx/status/1316547644303568897?s=19
https://twitter.com/CyprainVivia...