fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Tag: Anthony Martial

Rashin Lafiya ta tilasta Anthony Martial barin wajan Atisayen Manchester United

Rashin Lafiya ta tilasta Anthony Martial barin wajan Atisayen Manchester United

Uncategorized
Antony Martial ya rasa wasan da Manchester United ta lallasa Southampton 3-2 a gasar Premier league ranar lahadi duk da cewa ya ziyarci filin, sakamakon ya kamu da rashin lafiya. Kuma a safiyar yau ma haka,  rashin lafiyar tasa ya bar filin atisayi bayan mintina 11 kacal yayin da United take shirye shiryen tarbar kungiyar PSG a filinta na Old Trafford ranar laraba a gasar zakarun nahiya turai. Shima golan baban golan kungiyar, David De Gea ya samu rauni yayin da suke karawa da Southampton jiya,amma manajan kungiyar Ole Gunnar ya bayyana cewa yar buguwa ce yayi kuma zasu yi mai gwaji domin tabbatar da lafiyar shi.
Anthony Martial ya kafa irin Tarihin Ronaldo na shekara 13

Anthony Martial ya kafa irin Tarihin Ronaldo na shekara 13

Wasanni
Tauraron dan kwallon Manchester United,  Anthony Martial ya kafa irin tarin da Cristiano Ronaldo ne kadai ya taba kafashi a kungiyar kuma sai yanzu aka samu wanda ya kwaikwayeshi.   Martial ne ya ci kwallo ta farko a minti 30 da fara wasan Manchester United da Manchester City wanda ya kare da sakamakon 2-0.   Hakan na nufin ya zama dan kwallon kungiyar na farko tun Cristiano Ronaldo a kakar wasa ta 2006-07 da ya ci Manchester city gida da waje a kakar wasa daya.   Shekaru 13 kenan Tunda Ronaldo ya kafa Tarihin ba'a samu wanda ya kamoshi ba sai yanzu