fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Antoime Griezmann

Juventus na harin siyan Griezmann dan ya maye mata gurbin Cristiano Ronaldo

Juventus na harin siyan Griezmann dan ya maye mata gurbin Cristiano Ronaldo

Wasanni
Cristiano Ronaldo na shirin barin Juventus a wannan kakar yayin da kungiyar ta fara harin yan wasan da zasu maye mata gurbin shi, kuma Antoine Griezmann na daya daga cikin su. Kungiyar Barcelona zata yi maraba da Juventus ta siyar mara da dan wasan Faransan domin tana da ra'ayin siyar da shi. Juventus ba zata fara taya dan wasan ba sai baya an kammala gasar Euro wadda Griezmann yake shirin fafatawa kasar sa, bayan ya taka muhimmiyar rawa a gasar kofin Duniya shekarar 2016 da 2018. Antoine Griezmann bashi da ra'ayin barin kungiyar Barcelona inda yake harin kara jajircewa bayan kokarin daya yi a kakar data gabata.   Juventus consider Griezmann as Cristiano Ronaldo replacement With Juventus and Christiano Ronaldo set to part ways this summer, the Turin club have begun...